Job 37:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka saurari wannan Ayuba; ka tsaya ka dubi abubuwan al’ajabi na Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا أَيُوبَ، كَسَ كُنّٜىٰ غَ وَنَّنْ، دَكَتَ، كَيِ تُنَانِ عَكَنْ أَيُّكَنْ اللَّهْ مَاسُ بَنْ مَامَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka ji wannan, ya Ayuba, Tsaya ka tuna da ayyukan Allah masu banmamaki.