Job 37:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka saurara! Ka saurari rurin muryarsa, tsawar da take fita daga bakinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَسَ كُنّٜىٰ، كُجِ ڧَارَرْ مُرْيَرْسَ، دَ رُورِنْ دَيَكٜىٰ ڢِتُواْوَ دَغَ بَاكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa kunne ga tsawar muryarsa, Ku saurara ga maganarsa mai ƙarfi.