Job 37:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ba wanda zai iya kallon rana, yadda take da haske a sararin sama bayan iska ta share ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ุฏูููุ ู
ูุชูููููฐ ุจูุงุณู ุนููู ุฏููุจููู ุฑูุงูู ุจูุงููููุฏู ุงููุณููู ุชูููููุฑูุฏู ุงููููููุฑู ุบูุฐูุบูุธููู ุณูุจููุงูุฏู ฺููููููู ุญูุตูููููุงููุฑูุชู ุงููุณูุฑูุฑููู ุณูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โA yanzu dai mutane ba su iya duban haske, Sa'ad da yake haskakawa a sararin sama, Bayan da iska ta hura ta share gizagizai sarai.