Job 37:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana fitowa daga arewa da haske na zinariya, Allah yana zuwa da ɗaukaka mai ban al’ajabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ أَرٜىٰوَ دَرَجَرْ حَصْكٜىٰنْسَ تَڢِتُواْ كَمَرْ ظِينَارِيَ، اللَّهْ يَذُواْ نٜىٰ ثِكِنْ دَرَجَرْسَ تَبَنْ مَامَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga arewa wani haske kamar na zinariya ya fito mai banmamaki, Allah yana saye da ɗaukaka mai bantsoro.