Job 37:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wannan sai ƙarar rurinsa ta biyo; Ya tsawata da muryarsa mai girma. Sa’ad da ya sāke yin tsawa ba ya rage wani abu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ وَلْڧِيَرْ عَكَنْجِ رُورِنْ مُرْيَرْسَ، يَكَنْيِ ڟَاوَ دَ مُرْيَرْسَ مَيْ ڧَرْڢِے؞ بَاوَنْدَ يَكَنْ غَ عَلَمَرْ وَلْڧِيَرْ سَعَدَّ عَكَجِ مُرْيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan walƙiyar akan ji rugugin muryarsa, Ya yi tsawa da muryarsa ta ɗaukaka, Ko da yake an ji muryarsa bai dakatar da tsawar ba.