Job 37:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yakan ce wa dusar ƙanƙara, ‘Fāɗo a kan duniya,’ ya kuma ce wa ruwa, ‘Zubo da ƙarfi.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَ دُوسَرْ ڧَنْڧَرَ يَثٜىٰ، ‹ڢَاطُواْ عَكَنْ ڧَسَا!› غَ يَيَّڢِنْ ضُوً سَمَ يَثٜىٰ، ‹ذَمَ ضُوَ مَيْ سَوْكَ دَ ڧَرْڢِے!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan umarci dusar ƙanƙara ta fāɗo bisa duniya, Yayyafi da ruwan sama kuwa su yi ƙarfi.