Job 37:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Domin dukan mutanen da ya halitta za su san aikinsa, ya hana kowane mutum yin wahalar aiki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ يَكَنْ حَنَ مُتُمْ عَيْكِ، دُواْمِنْ دُكَنْ مُتَنٜىٰ سُسَنِ يَنَ عَيْكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan tsai da kowane mutum daga aikinsa, Domin dukan mutane su san aikinsa.