Job 39:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko za ka iya daure shi da igiya a kwarin kunya? Zai yi maka buɗar gonarka?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا عِيَ طَوْرَ شِ يَيِ مَكَ عَيْكِنْ غُواْنَ؟ كُواْ ذَيْ يِمَكَ كَڢْتُ أَ ڢَدَمَرْكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka iya ɗaure shi da igiya a kwarin kunya? Ko kuwa zai yi maka kaftu a fadamarka?