Job 39:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tana sa ƙwai nata a ƙasa kuma ta bar su su yi ɗumi a cikin ƙasa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جِمِنَا تَكَنْ أَجِيٜىٰ ڨُويْ نَاتَ عَڧَسَا، تَبَرْ ڧَسَرْ تَسَا ڨُويْ سُيِ طُمِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jimina takan bar wa ƙasa ƙwayayenta, Ta bar ƙasa ta ɗumama su.