Job 39:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba tă damu ko za a taka su a fasa su, ko waɗansu manyan dabbobi za su tattake su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَكَنْ كُوَ مَنْتَا وَنِ يَنَ عِيَ تَاكَسُ سُڢَرْڢَسَ، يَيِوُ كُمَ وَنِ نَامَنْ دَاجِ يَتَتَّاكٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takan manta wani ya iya taka su su fashe, Ya yiwu kuma wani naman jeji ya tattake su.