Job 39:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin ƙarar ƙaho sai ya ce, ‘Yauwa!’ Ya ji ƙanshin yaƙi daga nesa, da ihun shugabannin yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عَكَ بُوسَ ڧَهُواْ، سَيْيَثٜىٰ، ‹مَادَلَّ!› دَغَ نٜىٰسَ يَكَنْجِ وَرِنْ يَاڧِ، دَ ڧَارَرْ مُرْيُواْيِنْ شُوغَبَنِّنْ يَاڧِ دَ إِيهُنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka busa ƙaho yana ce, ‘Madalla.’ Yakan ji warin yaƙi daga nesa, da hargowar sarakunan yaƙi da ihunsu.