Job 39:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ko ta wurin hikimarka ce shirwa take firiya take kuma baza fikafikanta zuwa kudu?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«تَوُرِنْ غَانٜىٰوَرْكَ نٜىٰ شِرْوَ تَكٜىٰ تَاشِ، تَنَ بُوطٜىٰ ڢِكَڢِكَنْتَ تَنُڢِ كُدُ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ta wurin hikimarka ne shirwa take tashi, Ta buɗe fikafikanta ta nufi kudu?