Job 40:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ka yi wa kanka ado da ɗaukaka da girma, ka yafa daraja da muƙami.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، سَيْ كَيِ وَكَنْكَ أَدُواْ دَ دَرَجَ دَ بَنْ غِرْمَ، كَيَاڢَ وَكَنْكَ غِرْمَ دَ طَوْكَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka caɓa ado da kwarjini da ɗaukaka, Ka yafa daraja da maƙami.