Job 40:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko akwai wanda zai iya kama ta ba ta kallo, ko kuma a kama ta da tarko a huda hancinta?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ وَنْدَ ذَيْ عِيَ كَمَاتَ دَ ڧُوغِيَ، كُواْ يَهُودَ حَنْثِنْتَ دَ ڧَرْڢٜىٰ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wanda zai iya kama ta da ƙugiya, Ko ya sa mata asirka?”