Job 40:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi magana sau ɗaya amma ba ni da amsa, sau biyu, amma ba zan ƙara cewa kome ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْ طَيَ دَيْ نَيِ مَغَنَ، بَذَنْ ڧَارَبَ كُمَ؞ عِ، حَرْ مَا سَوْ بِيُ، عَمَّا كُواْ ڧَارِ بَذَنْيِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, na riga na yi magana sau ɗaya, har ma sau biyu, Ba zan amsa ba, ba zan ƙara cewa kome ba.”