Job 40:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka tashi tsaye ka tsaya da ƙarfi kamar namiji; zan yi maka tambaya kuma za ka amsa mini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يِطَمَرَ كَمَرْ نَمِجِ، ذَنْيِ مَكَ تَمْبَيَ، كَيْ كُمَ ذَاكَ بَانِ أَمْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Tashi tsaye ka sha ɗamara kamar namiji, Zan yi maka tambaya, kai kuwa ka ba ni amsa.