Job 41:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ko za ka iya kama dodon ruwa da ƙugiyar kamar kifi ko kuma ka daure harshenta da igiya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَا عِيَ كَامَ دُواْدُوانْ ضُوًنَنْ لٜىٰبِيَتَنْ دَ ڧُوغِيَرْ كَامُنْ كِيڢِ؟ كُواْ كَا عِيَ طَوْرٜىٰ هَرْشٜىٰنْسَ دَ إِغِيَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka iya kama dodon ruwa da ƙugiyar kama kifi? Ko kuma ka iya zarge harshensa da igiya?