Job 41:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ta tashi, manya suna tsorata; suna ja da baya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَمِيڧٜىٰ ڟَيٜىٰ، مَاسُ ڧَرْڢِے سُكَنْ ڟُواْرَتَ، إِنْ يَكَطَ وُڟِيَ سُكَنْ رَظَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya miƙe tsaye, ƙarfafa sukan tsorata, Su yi ta tutturmushe juna.