Job 41:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙarfe kamar kara ne a wurinta tagulla kuma kamar ruɓaɓɓen katako ne a wurinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ مَيْدَ بَڧِنْ ڧَرْڢٜىٰ كَمَرْ ثِيَوَنٜىٰ، تَغُلَّ كُمَ كَمَرْ ضُٻَٻّٜىٰنْ إِتَاثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar ciyawa baƙin ƙarfe yake a gare shi, Tagulla ma kamar ruɓaɓɓen itace take.