Job 41:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kulki a gare ta kamar ciyawa ne, tana dariyar wucewar māshi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَنْدَنْ ڢَرَوْتَ أَغَرٜىٰشِ كَمَرْ دُوسَنٜىٰ، دَارِيَا يَكَنْيِ دَ جِنْ ڧَارَرْ مَاسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gare shi kulake kamar tushiyoyi ne, Kwaranniyar karugga takan ba shi dariya.