Job 41:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tana sa zurfin kogi yă tafasa kamar tukunya, ta kuma sa teku yă zama kamar tukunyar man shafawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْسَا ظُرْڢَڢَّنْ ضُوَ سُتَڢَسَ كَمَرْ عَتُكُنْيَ، يَكَنْ تَادَ تٜىٰكُ كَمَرْ تَڢَسَرْ مَيْ عَتُكُنْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakansa zurfafa su tafasa kamar tukunya, Teku kuwa kamar kwalabar man shafawarsa.