Job 41:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za tă yi yarjejjeniya da kai don ka ɗauke ta tă zama baiwa gare ka dukan kwanakin ranta?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ يِيَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ دَكَيْ يَذَمَ بَاوَنْكَ حَرْ أَبَدَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai ƙulla alkawari da kai, Cewa zai zama baranka har abada?