Job 41:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk ƙoƙarin kama ta banza ne; ganin ta kawai abin tsoro ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، سَا ذُوثِيَا عَكَامَشِ بَنْظَنٜىٰ، غَنِنْسَ مَا أَبِنْ ڟُواْرُواْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ma amfani a yi ƙoƙarin kama shi, Tunanin yin haka ma abin tsoro ne.