Job 42:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Ayuba ya yi wa abokansa adduโa, Ubangiji ya sa shi ya sฤke zama mai arziki ya ninka abin da yake da shi a dฤ sau biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ููู
ูููุฑููู ุงูููููุจู ุฏู ุงููููุจูุฑูููููุณูุ ุณูุนูุฏูู ุงูููููุจู ูููู ุงููุฏููุนู ุฏููุงูู
ููู ุงููุจููุงูููููุณูุ ุณููู ููููููููฐูู ููู
ูููุฑู ู
ูุณู ุณููู ุจููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุฏูุดู ุงููุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya mayar wa Ayuba da dukiyarsa, sa'ad da ya yi addu'a domin abokansa, sai Ubangiji ya mayar masa da riษin abin da yake da shi dฤ.