Job 42:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Ubangiji ya gaya wa Ayuba waษannan abubuwa, ya ce wa Elifaz mutumin Teman, โIna fushi da kai da abokanka guda biyu domin ba ku faษi abin da yake daidai game da ni ba, kamar yadda bawana Ayuba ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงููููุฏู ููููููููฐูู ููุบูู
ู ฺขูุทูุง ูู ุงูููููุจู ููุทูููููู ููููู
ููุงูู
ูุ ุณูููููุซูููฐ ูู ุนูููฐฺููขูุธู ู
ูุชูู
ููู ุชูููฐู
ููู ยซฺขูุดููู ููููููู ุนููููููู ุฏู ุงููุจููุงูููููููู ููุงูู ุจูููุ ุบูู
ูุง ุจููู ฺขูุทู ุบูุณููููู ุบูู
ูููฐุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุจูุงูููู ุงูููููุจู ููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da Ubangiji ya gama faษa wa Ayuba waษannan magana, sai ya ce wa Elifaz, mutumin Teman, โIna fushi da kai da abokan nan naka biyu, gama ba ku faษi gaskiya game da ni ba, kamar yadda bawana Ayuba ya yi.