Job 5:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka yi kira in kana so, amma wa zai amsa maka? Wurin waɗanne tsarkaka za ka juya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَنْذُ، يَا أَيُوبَ، سَيْ كَيِكِرَا، كَغَنِ كُواْ وَنِ ذَيْ أَمْسَ مَكَ! عَثِكِنْ حَلِتُّو مَاسُ ڟَرْكِے، وَنٜىٰنٜىٰ ذَاكَ جُويَا ذُوَا غَرٜىٰشِ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka yi kira, ya Ayuba, ka gani, ko wani zai amsa! Akwai wani mala'ika da za ka juya zuwa gare shi?