Job 5:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana ceton matalauta daga takobin da za tă kashe su da shi; yana cetonsu daga hannun waɗanda suka fi su ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَكَنْ ثٜىٰثِ مَاسُ بُڧَاتَ دَغَ هَرْشٜىٰنْ يَنْكَ نَمَاسُ وَيُواْ، دَغَ كُمَ حَنُّنْ مَاسُ إِيكُواْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Allah yakan ceci matalauta daga mutuwa, Yakan kuma ceci masu bukata daga zalunci.