Job 5:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin yunwa yana tsare ka daga mutuwa, a cikin yaƙi kuma yana kāre ka daga sarar takobi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ يُنْوَ مَيْ ڟَنَنِ ذَيْ ڢَنْشٜىٰكَ دَغَ مُتُوَ، عَثِكِنْ يَاڧِ كُمَ ذَيْ ڢَنْشٜىٰكَ دَغَ بَاكِنْ تَكُواْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan kiyaye ka da rai a lokacin yunwa, A yaƙi kuma yakan tsare ka daga mutuwa.