Job 5:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kāre ka daga ɓata suna, kuma ba ka bukata ka ji tsoro in hallaka ta zo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ ڟَرٜىٰكَ دَغَ هَرْشٜىٰنْ يَنْكَ، بَذَاكَ جِڟُواْرُوانْ هَلَّكَرْ دَ ذَاتَ ذُوابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah yakan kuɓutar da kai daga ƙarairayi da ɓata suna, Yakan cece ka daga hallaka.