Job 5:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka yi wa hallaka da yunwa dariya; kuma ba ka bukata ka ji tsoron manyan namun jeji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ وَهَلَّكَ دَ يُنْوَ دَارِيَارْ رٜىٰنِ، بَ كُوَ ذَاكَ جِڟُواْرُوانْ نَمُواْمِنْ دَاجِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aikin kama-karya da yunwa za su zama abin dariya a gare ka, Ba kuwa za ka ji tsoron namomin jeji ba.