Job 5:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yansa suna cikin hatsari, ba wanda zai tsaya musu a gaban alƙali,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَنْسَ بَذَاسُسَنْ ذَمَنْ لَاڢِيَبَ، بَذَاسُ تَٻَ سَامُنْ شَرِيعَرْ غَسْكِيَابَ، بَذَاسُ سَامِ مَيْ كُٻُتَرْ دَسُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kaɗan, 'ya'yansu maza ba za su taɓa zama lafiya ba. Ba wanda zai tsaya musu a ɗakin shari'a.