Job 5:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba daga cikin ƙasa wahala take fitowa ba, ko kuma bala’i daga ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مَسِيڢَ بَاتَ تَاشِ دَغَ ڧَسَا، حَكَمَا وَهَلَ بَاتَ ڟِرُواْوَ دَغَ ڧُورَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zunubi ba ya tsirowa daga ƙasa, Haka ma wahala ba ta tsirowa daga ƙasa.