Job 6:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da sai in ji daɗi duk zafin da nake sha ban hana maganar Mai Tsarkin nan cika ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ذَنْ سَامِ تَعَظِيَّ، إِنْيِ ڢَضٍ ثِكِ دُكْ دَ ذَاڢِنْ دَ نَكٜىٰ ثِكِ، تُنْدَيَكٜىٰ نَسَنِ بَنْ يِمُسُونْ كَلْمُواْمِنْ مَيْ ڟَرْكِے بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na san zai yi haka, da sai in yi tsalle don murna, Da ba zan kula da tsananin azabar da nake ciki ba. Ban taɓa yin gāba da umarnan Allah ba.