Job 6:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu kuma kun nuna mini ba ku iya taimako; kun ga abin bantsoro kuka tsorata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ ڢَا كُو كَمَرْ رَاڢُڢُّكَنَّنْ أَغَرٜىٰنِ، دَ غَنِنْ مَسِيڢَرْ دَ تَسَامٜىٰنِ، كُكَ ٻَثٜىٰ دُواْمِنْ ڟُواْرُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar rafuffukan nan kuke a gare ni, Kun ga abin da ya same ni, kun gigita.