Job 6:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko na taɓa cewa, ‘Ku ba da wani abu a madadina, ko na roƙe ku, ku ba da wani abu domina daga cikin dukiyarku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے نَا ضُواْڧٜىٰكُ كُكَٰوُاْ مِنِ ݣَوْتَا نٜىٰ؟ كُواْ كُوَ نَثٜىٰ كُبَادَ ثِنْ حَنْثِ دُواْمِنَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na roƙe ku ku ba ni kyauta ne? Ko kuwa na roƙe ku ku ba wani rashawa domina?