Job 6:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko kuna so ku gyara abin da na faษi ne, ku mai da magana wanda yake cikin wahala ta zama ta wofi?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุณููุงู ฺูููุงููุชูุง ููููููู
ููุงูู
ููู ููููฐุ ุฏููุงููู
ูููฐ ูููู ุทููููู ู
ูุบูููุฑู ู
ููู ฺขูุฏูู ุฐููุซูููุง ููู
ูุฑู ุงููุณูููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna so ku amsa maganganuna? Don me? Mutumin da yake cikin halin ฦaฦa naka yi, Ba wata maganar da zai yi in ba shirme ba.