Job 6:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kash, da ma Allah zai ba ni abin da nake fatar samu, da ma Allah zai biya mini bukatata,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دَمَا يَأَمْسَ مِنِ ضُواْڧُواْنَ مَنَ! اللَّهْ كُمَ يَبَا نِے أَبِنْدَ نَكٜىٰسُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Me ya sa Allah ya ƙi ba ni abin da nake roƙo? Me ya sa ya ƙi yin abin da nake so?