Job 7:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda bawa yakan jira yamma ta yi, ko kuma kamar yadda wanda aka yi hayarsa yakan jira a biya shi kuɗin aikin da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ بَاوَ وَنْدَ يَكٜىٰ مَرْمَرِنْ إِنُوَ، كَمَرْ لٜىٰبُرَ وَنْدَ يَكٜىٰ جِضَانْ حَكِّنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar bawa ne wanda yake sa zuciya ga inuwa mai sanyi, Kamar ma'aikaci wanda yake sa zuciya ga lokacin biya.