Job 7:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In na yi zunubi, me na yi maka, kai mai lura da mutane? Don me ka sa ni a gaba? Na zame maka kaya mai nauyi ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ูููู ุฐููููุจูุ ููุดูุงฺขูููฐูู ููููฐุ ููุง ูููู ู
ฺูููููขู ุนูุฏููุงู ุนููููู ุทููู ุงููุฏูู
ูุ ู
ูููฐููุณูุง ููู
ูููุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุณููุงู ุงูู ููุฑูุจูุ ูููุงู ููุฐูู
ู ููุงูู ู
ููู ูููููู ููููฐ ุงููุบูุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko na yi zunubi ina ruwanka, Kai mai ษaure mutane? Me ya sa ka maishe ni abin bฤrata? Ni wani babban kaya mai nauyi ne a gare ka?