Job 7:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da na kwanta ina tunani, ‘Har sai yaushe zan tashi?’ Gari ya ƙi wayewa, ina ta jujjuyawa har safe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ نَݣُونْتَ إِنْيِ بَرْثِ، سَيْ إِنْ ثٜىٰ، ‹يَوْشٜىٰ نٜىٰ ذَنْ تَاشِ؟› دَرٜىٰ كُوَ يَڧَارَ ڟَوُاْ، إِنَ تَجُويٜىٰ جُويٜىٰ نٜىٰ كَوَيْ حَرْ وَايٜىٰوَرْ غَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da na kwanta barci, sai daren ya daɗa tsawo In yi ta jujjuyawa duk dare, in ƙosa gari ya waye.