Job 8:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za su bishe ka su kuma gaya maka abin da za ka yi ba? Ba za su yi magana daga cikin hikimar da suke da ita ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، مُتَنٜىٰنْ دَا ذَاسُ كُواْيَ مَكَ، ذَاسُ كُواْيَ مَكَ دَغَ كَلْمُواْمِنْ سَنِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ka yarda masu hikima na zamanin dā su koya maka, Ka kasa kunne ga abin da za su faɗa.