Job 8:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko kyauro zai iya yi girma a wurin da ba ruwa? Ko za tă taɓa iya yin girma ba tare da ruwa ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ يِوُ ثِيَوَرْ إِوَ تَڟِيرَا أَ عِنْدَ بَابُ ڢَدَمَ؟ كُواْ ذَاعَ تَٻَ سَامُنْ ثِيَوَرْ إِوَ أَ عِنْدَ بَابُ ضُوَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Iwa ba ta tsirowa inda ba ruwa, Ba a taɓa samunta a ko'ina ba sai a fadama.