Job 8:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda take girma ba a yanka ta, takan mutu da sauri fiye da ciyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ دُكَنْ ثِيَوَ، إِنْ ضُوَ يَبُوشٜىٰ، ثِيَوَرْ إِوَرْ نَنْ عِتَثٜىٰ مَيْ سَوْرِنْ بُوشٜىٰوَ، تُنْ بَتَ غَمَ غِرْمَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ruwan ta ƙafe, ita ce za ta fara bushewa, Tun tana ƙanƙana ba ta isa a yanke a yi amfani da ita ba.