Job 8:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da yake faruwa ke nan da duk wanda yake mantawa da Allah; waɗanda ba su da Allah, ba su da bege.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَنٜىٰ ڧَرْشٜىٰنْ دُكَنْ وَطَنْدَ سُكَ مَنْتَادَ اللَّهْ ، سَا ذُوثِيَا نَمَرَسَ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ ذَيْ لَلَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Marasa tsoron Allah kamar iwan nan suke, Ba su da sa zuciya muddin sun rabu da Allah.