Job 8:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da yake dogara a kai ba shi da ƙarfi; abin da yake dogara a kai yanar gizo ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَبَّثِنْ وَطَنَّنْ ذَيْ ڟِنْكٜىٰ كَمَرْ ظَرٜىٰ، دُواْغَضَرْسُ كَمَرْ جِنْ‌غِنَ نٜىٰ عَكَنْ سَاڧَرْ غِذُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna dogara ga silin zare, murjin gizo-gizo.