Job 8:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya jingina ga yanar gizo, amma ba ta tare shi, sun kama ta, amma ba za tă taimake su tsayawa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ يَجِنْ‌غِنَ عَكَنْ سَاڧَرْ غِذُواْ، ذَاتَ عِيَ رِڧٜىٰشِ؟ عِدَنْ وَنِ يَكَامَ ظَرٜىٰنْ غِذُواْ، ذَيْ تَيْمَكٜىٰشِ يَڟَيَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan suka jingina ga saƙar gizo-gizo, za ta iya tokare su? Idan sun kama ta, za ta taimake su tsayawa?