Job 8:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana kama da shukar da aka ba ta ruwa sosai lokacin da akwai rana sosai, tana yaɗuwa da kyau;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَرَرْ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ كَمَرْ ثِيَوَ مَيْ يَلْوَتَ دُكْ دَ ذَاڢِنْ رَانَ، رَسَّنْسَ سُكَنْ يَطُ كُواْعِنَ سُرُڢٜىٰ غُواْنَرْ دُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Mugaye sukan tsiro kamar ciyayi a hasken rana, Ciyayin da sukan yaɗu su cinye gona duka.