Job 8:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
shukar tana bin yaɗuwa, jijiyoyinta suna nannaɗe duwatsu, suna neman wurin da za su kama sosai a cikin duwatsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جِجِيُواْيِنْسَ سُكَنْ نَنَّطٜىٰ تُلِنْ دُوَڟُو، سُكَنْ رِڧٜىٰ كُواْوَنٜىٰ دُوڟٜىٰ دَ ڧَرْڢِے سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saiwoyinsu sukan nannaɗe duwatsu, Su riƙe kowane dutse da ƙarfi.