Job 8:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma lokacin da aka tuge shukar daga wurin da take, wurin ba zai san da ita kuma ba, wurin zai ce, ‘Ban taɓa ganin ki ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ عَكَ تُمْٻُكٜىٰ شِ دَغَ وُرِنْسَ، بَاوَنْدَ ذَيْثٜىٰ يَتَٻَ كَسَنْثٜىٰوَ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan aka tumɓuke su, Ba wanda zai taɓa cewa sun kasance a wurin.