Job 8:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai yă cika bakinka da dariya, yă sa ka yi sowa ta murna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْسَاكٜىٰ سَا كَيِ دَارِيَا، بَاكِنْكَ كُمَ يَتَادَ مُرْيَرْ ڢَضٍ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai sāke barinka ka yi dariya ka ƙyalƙyata kamar dā, Ka kuma yi sowa da murna matuƙa.